𝐃𝐀 𝐃𝐔𝐌𝐈 𝐃𝐔𝐌𝐈; Anhaifi Jariri Dauke Da Carbi a Wuya Yau a Garin Maiyama Local Government Dake Jahar Kebbin Nigeria A Gidan Babban Limamin Garin
Masu aiko da rahotanni daga ƙaramar hukumar Maiyama dake jihar Kebbin Najeriya sun ce an haifi wani jariri da Carbi a wuyan sa a gidan Babban limamin garin
Kunji fa menene ra’ayoyinku ku ƙarewa Bidiyon kallo sannan ku bayyana mana ra’ayoyinku
GADAI BIDIYON