Labaran Kannywood

A Gaskiya Abinda Nabutaska Da Hadiza Gabon Sukayi A Wannan Bidiyon Bai Dace Ba Kodan Yaransu

Manyan jaruman kannywood sunyi wani abu wanda sun manta dashi a rayuwarsu sai bayan shekaru sunja sannan wannan abun ya taso. Wannan abu ba komai bane face wani hoto da sukayi sun kaiwa juna sun bata wanda yanzu mutane suka zakulo shi suna yadawa a soshiyal midiya.

Mutane suna ta zaginsu dalilin wannan
hoton wasu kuma suna bakin ciki domin
idan yaran wadannan jarumai suka gani
bazasu ji dadi ba sannan za’a samu damar Cl masu mutunci idan sun shiga wajen da ake bukatar mutunci.

Gadai Bidiyon

Wani daga cikin masoyansu yace: “shiyasa annabi yace kuyi rayuwar yarinta mai kyau domin girmanku yayi kyau da mutunci sannan yaranku su kasance suna alfarahi daku a matsiyin iyayensu su kasance masu so a ko ina ace su yaran wane ne.

Amma ku yanzu yaranku su tashi suga
wannan hoton idan fa suma sukayu baku
isa ku hanasu ba domin ku suka ga kun fara sannan duk wani abu na mutunci idan ya taso za’a dinga amfani da wadannan abubuwan naku ana yi masu shaidar basu fito gidan mutunci ba a shawarce ina baku shawarar ku gyara.

Kodan mutuncin yaranku da kuma
kwanciyar kabari. Allah yasa mua dace.”
Wannan itace maganar da wannan masoyi nasu yayi mutane da yawa sun nuna jin dadin wannan magana da yayi cikin hankali da lafazi masu kyau.

Haryanzu dai wadannan jarumai guda biyu basu ce uffan ba kan wannan hoto da ake zaginsu sabida shi ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN