Labaran Kannywood

A Gaskiya Dai Yadda Ake Rungumar Nafisa Abdullahi A Cikin Wannan Bidiyo Bai Dace Ba

Fitacciyar jarumar kannywood wato nafisat abdullahi ta saki wani bidiyo da kanta a shafinta na sada zumunta shekaru ukku da suka wuce wanda yabar baya da kura.

A shekarun baya lokacin da take yada wadannan bidiyoyin ta bayyanawa duniya cewa burinkanta tana ta cika su a duniya ma’ana dai abinda tayi a wannan bidiyo yana daga cikin burinta a duniya kuma taji dadin cika shi.

Gadai Bidiyon

Tun a lokacin da ta daura wannan bidiyo a shafinta na sada zumunta mabiyanta suka cigaba da zaginta dalili kuwa shine da addinin ta sannan da al’adar ta basu bata damar aikata abinda tayi ba

PLAY ▶️ 

Bayan tsawon shekaru ukku haryanzu mutane basu gaji da tofin Allah ya tsine ba akan wannan bidiyo saboda abinda nafisat abdullahi ta aikata a ciki ya zarce tunanin su.

Idan kuka kalli wannan hoton da shafin 24blogg.com ya kawo maku kafin kuje zuwa ga bidiyon zaku ga katon namiji ne bature a bayan nafisat abdullahi wanda hakan babban zunubi ne a addininta.

Abinda yafi yiwa mutane zafi sannan ya basu mamaki shine da jaruma nafisat abdullahi ta bayyana wannan abu a matsayin burinta wanda ta dade tana son cikawa. Abinda ya yi masu zafi shine aikin zunubi shine burinta.

Abinda ya basu mamaki shine bata tunanin ta mutu a wannan lokaci me zata cewa Allah. Duk shekarun da wannan bidiyo yayi nafisat abdullahi tana kallon duk abinda mutane ke cewa amma haryanzu bata ce komai aka ba.

Duk wanda ya kalli wannan bidiyo zai tabbata nafisat abdullahi tayi jarumtar da mazaje da yawa basu iyawa amma mutane sunce a banza saboda abinda ta aikata haramun ne a addininta.

Sannan daga karshe an samu wasu daga ciki wanda suke yi mata addu’a shiriya kamar haka: Allah ya shirya ki sannan muma Allah kada ya jarabce mu da abinda zamu saba mashi ameen.

Wannan shine bidiyon:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
KALLI BIDIYON ANAN