Labaran Kannywood

ABALE: Yadda muka fito yakin neman zabe tare da Aminu Ala

Mawaki Aminu Ala Tare Da Jarumin Finafinan Hausa, Abale Sun Yi Rangadi Na Nunawa Kanawa Bukatar Su Ta Tsayawa Takarar ‘Yan Majalisun Tarayya Da Na Jiha

Aminu Alan Waka da Jarumin fina-finai Daddy Hikima, wanda aka fi sani da Abale sun fara fita yakin neman zabe a jihar Kano a karkashin jam’iyyar ADP

Aminu Ala dai ya fito takarar majalisar Tarayya ne yayin da shi kuma Abale ya fito na dan Majalisar jiha, inda za a fafata da su a zaben 2023 mai zuwa tsakanin APC da PDP da kuma NNPP.

Hotuna kai tsaye:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN