Labaran duniya
Abba ya siyar min da jihar kano saboda haka naba kanawa wa’adin awa 24 su fice.
Abba ya siyar min da jihar kano saboda
haka naba kanawa wa’adin awa 24 su fice.
Bidiyon Alhaji Rufai Kenan yayi yake bayyana cewa gwamnan jihar kano Abba kabir Yusuf ya siyar masa da jihar baki daya kuma ya umarci duk wani mazaunin Jihar ya fice daga cikinta nan da sa’o’i 24
GADAI BIDIYON 👇