Labaran duniya
ABIN ALFAHRI: Yar Shekara 18 Yusrah Salisu Ta Rubuta Kur’ani Da Kai
ABIN ALFAHRI: ‘Yar Shekara 18, Yusrah Salisu Ta Rubuta Kur’ani Da Ka
Ajiya ne aka tashi da wata abun mamaki Da ya Kowa farin ciki ake yaduwar hotunan wata budurwa Mai shekaru 18, inda aka ce ta rubuta kur’ani mai Girma ga baki dayansa da ka kamar yadda shafin rariya suka bayyana.
Shafin na rariya na Facebook sun wallafa hotunan yarinyar Mai suna Yusra Salisu Mai shekaru 18 da kuma hotunan qur’anin data rubuta da kanta.
Zakuga hotunan akasa:
Gaskiya tayi namijin kokari ganin yadda ta haddace kuma ta rubuta Qur’anin Rankata kab, a cikin wannan shekaru nata, muna tayata da murna Allah yasa Ilminta ya amfane Allah.