Labaran duniya

Abubuwa 5 da Bazan taba Mantawa dasu ba

Allah Sarki Abu biyar Da Bazan Manta ba Cewar Fatima Sulaiman Wacce A Yankema Kafa Kwanakin Baya Lokacin gama Karatunta, Cikin Kuka ta Tayi Bayani.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️

Idan Baku Mantaba a Kwanakin baya Fatima, Wadda Aka Yankewa Kafa Sakamakon Taka Ta Da Mota Da Wani Dalibi Ya Yi, A Yayin Murnar Kammala Jarabawa A Sokoto, wanda ayau Fatima tafita ta bayyana abubuwa guda biyar Da baza ta taba Mantawa dasu a duniya.

Fatima ta bayyana hakane a wani dan gajeren tattauwa da tayi tare da tashar DW a ayau.

A cikin tattaunar Cikin Tausayi Fatima ta Bayyana Jin Dadinta game da yadda Allah ya bata daman Jure Iftila’in da tafada Kanta.

ZAKU IYA KALLON CIKEKKEN BIDIYON TATTAUNAWAR KAI TSAYE TA NAN 👇

PLAY ▶️

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN