Labaran Kannywood

Abubuwan Ali Nuhu Da Mai Shunku Suyi Nadamar Aikatawa A Rayuwarsu

Manyan jaruman kannywood kamar su Ali Nuhu, Mai Shinka da dai sauran duk wasu jaruman manya wanda kuka sani mafi yawancinsu sun aikata wasu abubuwa lokacin kuruciya tana jansu sannan bayan iyalansu sun girma.

Sunyi dana sanin aikata su a rayuwarsu babu kamar Ali Nuhu shida yayi aiki a nollywood wato Nigeria films wanda su a rike mata bawani abu bane sannan akwai films din da ya rike mata sosai yayi mu’amala dasu kamar matanshi.

Dadai Bidiyon 

Wanda ya aura kamar yadda kuke gani a wannan hoton na sama. Bayan tsawon lokaci da yaran shi suka girma suka dinga ganin ana yada wadannan hotuna ana zagin mahaifin su abun baiyi wa Ali Nuhu dadi ba sannan yayi dana sani. Kuma hakan yayi silar ya daina yin Nigeria films saboda mutuncinsa dana iyalan shi.

Haka shima mai shinko yayi wasu hotuna da mata wanda yake nuna kamar a wajen shakatawa ne kamar yadda kuke gani shima a rahoton da muka samu bayan ya girma sannan iyalansa sun girma yayu dana sanin aikata wannan abu.

Darasi a duk lokacin da zaka aikata wani abu mara kyau wanda kasan zaita bibiyar ka har bayan ka mutu to yakamata ka dinga tunawa da zaka haihu sannan yaran ka zasu tashi suga wannan abu daka aikata sannan zai zama.

Barazana a rayuwarsu Allah ya rabamu da aikata aikin dana sani ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN