Labaran duniya

Abubuwan Da Momee Gombe Tayi Nadamar Aikatawa A Rayuwar Ta

Abubuwan Da Momee Gombe Tayi Nadamar Aikatawa A Rayuwar Ta

Mun samu wasu bidiyoyi wanda ake ta yadawa a shafukan sada zumunta na daya daga cikin manyan jaruman wacce
tauraruwar ta ke haskawa tun kusan 2020 haryanzu ba kowa bace wannan facce jaruma Momee Gombe.

Kowa da irin abubuwan da suke fadi kan wannan bifiyo nata da ake yadawa ko mucce ake yadawa a matsayin itace a wannan bidiyoyi, saboda yadda mutane suka mayar da hankulansu kan wannan bidiyoyi, shiyasa muka gudanar da bincike akan su.

Gadai Bidiyon 👇

Bidiyo ukku wanda suka fi yawa kan wannan jaruma wanda bana arziki bane, wanda suke janyo mata zagi ta ko wata kusurwa gsbas, yamma, kudu da arewa. Bayan gudanar da bincike mun gano asalin wadannan abubuwan hotuna ne ba bidiyo ba.

PLAY ▶️

Sannan tabbas daya daga cikin wannan hotunan jaruma momee gombe tare da tsohon mijinta lokacin suna tare kafin zu rabu. Bawai tana iskanci da wani bane
kamar yadda ake yadawa. Sauran hotunan kuma quda biyu wannan ba jaruma momee gombe bace daya daga ciki kawai an dauki fuskarta ne an saka a jikin wata maccen daban, shi kuma dayan hoton an samu wata ce wacce kirar kanta yayi kama dana momee gombe shine shima ake yadawa a matsayin itace.

Wannan shine gaskiyar lamarin wadannan bidiyoyi da suke yawo.

Kowa da irin abubuwan da suke fadi kan wannan bifiyo nata da ake yadawa ko mucce ake yadawa a matsayin itace a wannan bidiyoyi, saboda yadda mutane suka mayar da hankulansu kan wannan bidiyoyi, shiyasa muka gudanar da bincike akan su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN