Adam A Zango ya Bayyana Kyakkyawan Halaye 3 da Mai Gidansa Ali Nuhu Yakeyi
Masha Allah Sai Yau Adam A. Zango ya Bayyana Kyakkyawan Halaye 3 da Mai Gidansa Ali Nuhu Yakeyi
Fitaccen jarumi Kuma mawaki a Masana’antar Kannywood Adam A. Zango Ya Bayyana Kyakkyawar Halayensa Sarkin Ali Nuhu Wanda Mutane suna Musu kallon da Sauran Rigima a Tsakaninsu.
Gaskiya Adam A. Zango Yasamu Lambar Yobo a Duniya Ganin Yadda Ya Bayyana Kyakkyawar Halayen Mai Gidansa a Cikin wannan Bidiyon.
GADAI BIDIYON 👇
Adam a zango ya Bayyana Hakanne a Cikin tattaunawa ta musamman da yayi da Fitacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood jaruma Hadiza Gabon a Tasharta dake YouTube mai suna “HADIZA GABON OFFICIAL“.
Adamu ya Amsa tambayoyi da dama a yayin da yarumar ke tambayarsa daki bayan daki, har takai ga inda ake tambayarsa Akan Halayen Mai Gidansa a Masana’antar wato Sarki Ali Nuhu.
Gadai Bidiyon Anan
Domin Kallon Cikekken Bidiyon yadda Hirar Adam A Zango da Hadiza gabon ya Kasance Kaitsaye kadanna koren rubutun dake Kasa: