Kannywood
Adam a zango ya rantse da Qur’ani cewa Shi Baya Lùwadì bayan da An Bayyana Jaruman Kannywood dayin Màďìgo da Ĺùwaďi
Topah! Adam a zango ya rantse da Qur’ani cewa Shi Baya Lùwadì bayan da An Bayyana Jaruman Kannywood dayin Màďìgo da Ĺùwaďi
Adam Zango ya ranste da cewan shi ba dan luwadi bane kuma ba zai zama ba a rayuwan sa. “Na zo ne domin in fada ma duniya cewan ni ba dan luwadi bane kuma bana tarayya da ayyukan luwadi a kamfanin shirya fina finai da kuma wajen kamfanin.” a cewar sa.