Kannywood
Ainihin Shekarun Jaruman Kannywood Da Zasu Baka Mamaki 😲
Ka taɓa tambayar kanka shekarun gaske na jaruman Kannywood da kake so?
Mun tattaro muku cikakken bayani game da ainihin shekarunsu, ranar haihuwa, da wasu sirrika da ba ka sani ba.
Daga manyan jarumai kamar Ali Nuhu da Rahama Sadau, zuwa sabbin fuskoki kamar Maryam Yahaya — ka ga yadda shekarun su suka bambanta da yadda kake tsammani!



