Kannywood
Aku Mai Surutu 🤣 Sabuwar Wakar Adam A Zango Wanda yayi Kacă Kacă Da Dauda Kahutu Rarara
Aku Mai Surutu 🤣 Sabuwar Wakar Adam A Zango Wanda yayi Kacă Kacă Da Dauda Kahutu Rarara.
Ayau ne dai Fitaccen Mawaki kuma Jarumin Kannywood Adam A Zango ya saki Zazzafar Wanda a cikin wakar yake tsukar Rarara kamar yadda zaku gani a Cikin bidiyon nan.
GADAI BIDIYON ANAN 👇
View this post on Instagram