Kannywood

Akwai Fa’idoji Guda Bakwai Na Auren Mace Masifaffiya, Cewar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa….

Akwai Fa’idoji Guda Bakwai Na Auren Mace Masifaffiya, Cewar Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa….

1.Za ta mayar da kai mai yawanambaton Allah.

2. Idan kana da kiba masifarta kadai za ta ramar da kai.

3. Za ta sa ka dinga fita kasuwa dawuri kuma ba za ka zo gida dawuri ba sai tattalin arzikinka yayawaita ko aikin office kake ba zaka makara ba.

4. Za ta saka ka daina kallon matanmutane, sannan musifarta za tasaka kullum ka dinga goge-gogea wayarka, ka ga ka zama maitsoron Allah.

5. Za ta saka ka koma yin biyayyaga mahaifiyarka.

6. Za ta koya maka tsayuwar dare(Qiyamullaili) kana cewa Allah ga

matata ta fitine ni ka zama mai ibada.

7. Za a dinga kankare maka zunubisaboda masifarta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN