Labaran Kannywood

Alhamdulillah Daga Karshe dai Angano Wadanda suka Wasa ma Nuna M Inuwa Acid

Alhamdulillah Daga Karshe dai Angano Wadanda suka Wasa ma Nuna M Inuwa Acid

Fitaccen mawaki Hausa Nura M Inuwa ya bayyana duniya cewa wasu sirrika akan rayuwar shi da bai taba fada ba sai a wannan hirar

Mawakin ya bayyana irin halin bakin cikin daya shiga lokacin da aka watsa mishi ruwan batir.

Sannan ya fadi abubuwa da dama wanda dai sai wanda ya gani zai yanke hukunci.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN