Kannywood
Alhamdulillah MaMa tazo Gida Mun gode da Addu’ar ku, Rarara yana Mika Sakon Godiya
Alhamdulillah MaMa tazo Gida Mun gode da Addu’ar ku, Rarara yana Mika Sakon Godiya
An Samu Nasarar Kuɓutar Da Mahaifiyar Mawaki Dauda Kahutu Rarara Daga Hannun Waɗanda Suka Saceta, Muna Fatan Allah ya rufa Asiri zuwa gaba.
Kalli Gadai Yadda Rarara Ya Wallafa a shafinsa
View this post on Instagram