Kannywood
Alhamdulillah Sauki ta Fara Samuwa, Kalli Cikekken Bidiyon yadda Adam A Zango
Alhamdulillah Sauki ta Fara Samuwa, Kalli Cikekken Bidiyon yadda Adam A Zango
PLAY ▶️
Ayau ne dai Jarumin Kannywood Adam A Zango ya bayyana Bidiyonsa a Asibiti bayan da yayi hadari a jiya.
Jarumin ya bayyana cewa yana cigaba da samun samun kamar yadda ya bayyana a shafukansa na sada zumunta.
Jarumin ya kuma godiyarsa ga dukkan Mutanen da suka tayashi da adua.
Muna fatan Allah ya bashi lafiya.