Kannywood
Alhamdulillah Sauki ta samu! Kalli Sakon Bidiyon Jarumi Sultan Abdul Razak Bayan Mumunar Rashin lafiyan da yayi A Saudiyya.
Alhamdulillah Sauki ta samu! Kalli Sakon Bidiyon Jarumi Sultan Abdul Razak Bayan Mumunar Rashin lafiyan da yayi A Saudiyya.
GADAI BIDIYON ANAN 👇
PLAY ▶️
Jarumi kuma darakta Sultan Abdul razak na fama da rashin lafiya a kasar Saudi Arabia a kwanakin baya.
Sai dai a sabon Bidiyon da Jarumin yayi ya bayyana cewa a yanzu dai yana cikin koshin lafiya. Muna fatan Allah ya kara masa lafiya.
GADAI BIDIYON KAI TSAYE DAGA BAKINSA.