Kannywood
Alhamdulillahi Aurensu Bayan Azumi Adam A Zango Da Nafisa Abdullahi
An fara yawo da wani bidiyon manyanjaruman Kannywood guda biyu dasunan zasuyi Aure bayan sallah watojarumi Adam A Zango da jarumaNafisat Abdullahi.
Har yanzu bamu da tabbacin ingancinwannan lamari amma zamu cigaba dabin cike domin gano asalin gaskiyarlabarin.
Ga bidiyon nan kasa…