Ali Nuhu Ya Zama Wanda Yafi Kowa Kudi a Arewacin Najeriya
Ali Nuhu Ya Zama Wanda Yafi Kowa Kudi a Arewacin Najeriya.
Fitaccen Jarumin Masana’antar kannywood Ali Nuhu ya Zama na daya a cikin masu kudi a Arewacin Najeriya, inda Zaku Kalli Makudan Kudade, Gidace da Motoci da ya Mallaka ayau.
Zaku Iya Kallon Nawa Ali Nuhu ya Mallaka a Cikin wannan Bidiyon
▶️ PLAY
An haife Ali Nuhu ne a cikin garin Maiduguri na jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya. Mahaifinsa Nuhu Poloma dan Balanga ne a jihar Gombe da mahaifiyarsa Fatima Karderam Digema daga ƙauyen Bama na jihar Borno.
Ya girma a garin Kano,. Bayan kammala karatun sakandare ya samu digiri a fanin ilmin sanin ƙasashe, teku, birane, yawan jama’a wato (Geography), sannan yayi digirinsa na biyu a fannin zane-zane a jami’ar Jos. Ya yi aikinsa na bautar kasa a Ibadan, Jihar Oyo.
Daga baya ya halarci Jami’ar Kudancin California don yin karatun Fim da kuma adabin fina-finai.
Labari game da Duniyar ya Mallaka, zaku iya jin cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: