Aljanna Tana Tsakanin Addinai Biyu Ne, Shiyasa Na Zabi Inzama Musulmi Da Kirista
Aljanna Tana Tsakanin Addinai Biyu Ne, Shiyasa Na Zabi Inzama Musulmi Da Kirista
Wanan shine Othman Alfahama dan kasar Sudan Wanda ya rungumi Addinai 2, shi musulmi ne, kuma shi kirista ne, a acewar sa aljanna tana tsakanin Addinai guda 2, shiku bayaso yarasa shiyasa yashiga dukkansu
Othman yace dukkanin Addinan ya yarda dasu kuma yana iya kokarinsa na ganin yayisu daidai.
Othman dai a farko mabiyin addinin islamane wanda wanda yarda Allah dayane kuma ya yarda da Annabi SAW Manzon Allah ne.
Wanda daga karshe dai Othman ya yanke shawarar fara bibiyar addinin krista dan ganin ya hada dukkan biyu wuri guda dan kar yarasa shiga Aljanna, ya bayyana yanada yakinin Aljannan na Tsakanin Addinan guda biyu, “Musulunci da kuma Kristanci”