Kannywood
Alkhairin Allah ya kai ga Rarara Ya Tallafawa mutane 15,000 da kayan Abinchi Al-barkacin watan ramadan a karo na biyu
Alkhairin Allah ya kai ga Rarara Ya Tallafawa mutane 15,000 da kayan Abinchi Al-barkacin watan ramadan
Rarara ya raba kayan Abinci da kuɗi ga mabuƙata domin sauƙaƙa musu ɗawainiyar Azumin watan Ramadan.
Waɗanda sukaci gajiyar tallafin sun samu Buhun -Hunan Shinkafa, Katan – Katan na Taliya tare da Kudin Cefane kamar yadda xaku gani a wannan Bidiyoyin da Hotuna dake kasa: