Labaran duniya
Allah Sarki😭 Kalli Murja Ibarahim kunya Ta fashe da kuka Akan Nasarar Abba Gida-gida
Allah Sarki😭 Kalli Murja Ibarahim kunya Ta fashe da kuka Akan Nasarar Abba Gida-gida.
Ayaune dai a Kano|| Kotun korafin zabe ta tabbatar da cewa Engr Abba Gida-Gida halastaccen Dan Jam’iyyar NNPP ne, domin Kotu Bata da hurumin magana akan abinda ya shafi jam’iyar NNPP domin matsalar cikin gida ce.
Wanda Hakanne ya Saka Murja Ibrahim Kunya Fashewa da Kuka dan Soyayyar da take yiwa mai Girma Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf.
GADAI BIDIYON 👇
PLAY VIDEO
Domin Kallon Bidiyon Yadda Murja Ibrahim Kunya take Fashewa da Kuka bayan da an bayyana mai girma gwamanar jahar kano a masayin halastaccen gwamnan, ku danna Koren Rubutun dake Kasan wannan rubutun: