Labaran Kannywood
Allah Sarki Ashe wannan Shine Dalilin Mutuwar jarumin Kannywood Margayi Alhaji Umar Malumfashi ( Kafi gwamna ) a Shirin Kwana Chasa’in
Allah Sarki Ashe wannan Shine Dalilin Mutuwar jarumin Kannywood Margayi Alhaji Umar Malumfashi ( Kafi gwamna ) a Shirin Kwana Chasa’in.
Yan fim da furodusoshi da daraktoci da
masu ruwa da tsaki a masana’antar
KannywOod sun yi ta bayyana jimami da
alhinin rasuwar fitaccen dan wasan nan
Umar Yahaya Malumfashi da aka fi sani da
Bankaura ko Kafi Gwamna. A daren Talata
27 ga watan Satumba ne, Allah ya yi wa
fitaccen jarumin rasuwa a wani asibiti da
birnin Kano a arewacin Najeriya, bayan
fama da rashin lafiya.
Wanda zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: