Labaran Kannywood

Allah sarki Ashe yasan Zai mutu – Kalli Hirar Karshen da akayi da Nura Mustapha Waye Mai ban Tausayi

Allah sarki Ashe yasan Zai mutu – Kalli Hirar Karshen da akayi da Nura Mustapha Waye Mai ban Tausayi

Mutuwar Malam  Nura Mustapha na daya daga cikin mutuwar da ta girgiza Masana’antar Shirya fina-finai na kannywood baki daya.

A cikin watan da yagaba ta ne Allah ya dauki ran fitaccen daraktan finafinan Kannywood Nura Mustapha Waye.

Nura Mustapha ya samun yabo da shedar arziki daga mutane daban daban dake fadin duniya, musamman Jaruman Kannywood mata da maza wadanda sukayi aiki tare.

Muna fatan Allah yajikansa yasa ya huta.

Ga hirar karshe da akayi dashi kafin mutuwar shi ku kalla:

Watch the last interview with Nura Mustapha Who is Compassionate

The death of Mr. Nura Mustapha is one of the deaths that shook the entire Kannywood Film Industry.

In the following month, God took the life of the famous director of Kannywood movies, Nura Mustapha Waye.

Nura Mustapha has received praise and testimony from different people around the world, especially Kannywood female and male actors who have worked together.

We hope that God will help him so that he can rest.

Watch the last interview with him before his death above.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN