Allah Sarki Duniya😭 Yanzu Yanzu Cikin Hawaye da Nadama, Malam Ali ya aikawa Abba Gida Gida sako bayan ya samu labarin dakatar da shi daga Film
Jarumin ya ce bai da yadda zai samu kudi tun da an tsaida shi na shekaru biyu jihar Kano
A bidiyon da ya fitar, Malam Ali ya fito da kyawawan yaransa da ya nuna rikonsu ya fi karfinsa Kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon;
GADAI BIDIYON 👇
PLAY ▶️
Malam Ali ya aikawa Abba Gida Gida sako bayan ya samu labarin dakatar da shi daga Hukumar tace fina-finan Jihar Kano kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon:
Saƙon Malam Ali Na Shirin Kwana Casa’in Zuwa Ga Gwamna Abba Gida-gida Kan Korar Da Hukumar Tace Fina – Finai Ta Jihar…
Posted by Dokin Karfe TV on Tuesday, November 14, 2023
Malam Ali ya Maida Zazzafar Martani akan dakatar dashi da Hukumar tace fina-finan Kano
Malam Ali ya Maida Zazzafar Martani akan dakatar dashi da Hukumar tace fina-finan Kano