Kannywood
Allah Sarki, Kalli Jaruman Kannywood da Mummunar Jarrabawa ta Same Su a Rayuwar
- Kamar dai Kullum, ayau ma dai mun dawo muku Labarai Masu ingantarwa.
Allah sarki ayau Mun dawo muku da Cikekken bayanai akan jaruman kannywood da Mummunar jarrabawa ya same su a rayuwa.
Zaku Iya jin Cikekken Bayanin a Cikin wannan Bidiyon kasa:
PLAY ▶️
Jaruman kannywood da dama Allah ya jarabcesu da Mummunar jarrabawa wanda ba’a fadan ya samu kowa .
Wasu daga cikinsu sun gamu da Aljalinsu, wasu kuma suna a raye, to ayau dai mun dawo muku da Cikekken bayanai akan su.
Zaku iya jin cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa.