Labaran duniya
Allah Sarki Kalli Videon Yadda Wani Matashi Ya Auri Wata Budurwa da Kowa Yake Gudun Auren ta a Bauchi
Wannan Matashi ya baiwa duniya Mamaki da auran saurayinsa wacce iftla’in ya fada kanta.
Wasu Ma’aurata Da suka Baiwa Duniya Mamaki kenan da Wani Mutun Mai Suna Badaruddin Tare da Amaryar Sa Aisha Sunyi Aure ne Duk da Amaryar Fuskar’ta Ta Kone.
Soyayyar su ta fara tun lokacin da take da Cikekken lafiya , sai dai duk da Fuskar ta ta kone amman matashin bai fasa sonta ba dan hakan na nunin sonta yake dan Allah.
Muna musu fatan Alkhairi, zaku iya sauran Cikekken bayanin ta haryar danna hoton bidiyo dake kasa 👇