Labaran duniya

Allah Sarki Kalli Yadda Yarinyar Shekau Ta Koka Akan Rashin Mijin Aure Dalilin Mahaifinta

Yarinyar babban dan ta’adda wato shekau takoka bayan rasa mijin aure da tayi dalilin mahaifinta mun samu wannan rahoto ne a Facebook da youtube wanda haryanzu.

Gaskiya wannan Abun takaicine ganin yadda take shan azaba na Rashin samun muji.

Sai dai mun samu wannan labarin ne a Facebook da youtube wanda haryanzu bamu gasga tashi ba.

A yau muna tafe da rahoto kan babbar yar
dan ta’adda Shekau wadda ta koka bayan
rasa wanda zai aure ta, saboda mahaifinta.

Mun samu wannan rahoton a Facebook da youtube wanda har yanzu ba mu yarda ba saboda babu wata cikakkiyar hujja.

ldan ka kalli hoton da ke sama za ka ga
wata yarinya da Shekau da ake yadawa a
kafafen sada zumunta a matsayin diyarsa, za mu ga ba mu san Shekau yana da diya mace ba.

Sannan wannan yarinyar a wannan hoton ba mu da wata huja da za mu yarda da shi a matsayin yarinyar shi ce.
Zaku iya kallon wannan video domin samun karin bayani:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN