Labaran Kannywood

Allah Sarki Rayuwa Kafin Su Bata Adam A Zango Tare Da Yar Sa Ummi Sun Girgiza Matan Kannywood

Lokacin da ummi rahab ta dawo film bayan tsawon lokaci data dauka wanda ta bace bat ba’a sake ganinta a cikin wani film ba kowa ya dauka ita diyar Zango ce kafin su bata.

Gadai Bidiyon

A yau mun kawo muku wani tsohon hoton Adam A Zango tare da Ummi Rahab kafin tayi aure. A wancan lokacin kowa ya kadu da wannan faifan bidiyo, hatta abokan kasuwancinsu.

Kuma a wannan lokacin kowa ya dauke ta a matsayin diyarsa kafin a samu matsala da ta sa su rabu.

An yi wannan hoton ne a daidai lokacin da ta dawo fim bayan ta dade da daina yin fim, an manta da ita tun tana karama, wannan shi ne dalilin da ya sa wannan bidiyo ya rika yaduwa a shafukan sada zumunta.

Wannan shine bidiyon.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN