Kannywood

Allah Sarki Rayuwa, Karon Farko da Masu Garkuwa da Mutane Sun Bayyana Mahaifiyar Rarara kuma Da Adadin Kudin da suke bukata dan Su Saketa

Allah Sarki Rayuwa, Karon Farko da Masu Garkuwa da Mutane Sun Bayyana Mahaifiyar Rarara kuma Da Adadin Kudin da suke bukata dan Su Saketa.

DA ƊUMI-ƊUMI: Gaskiya Ne Ƴąɲ Bìñdìģa Suń Buƙaci Rarara Ya Biya Miliyaņ Ɗari Tara A Matsayiñ Kųɗin̈ Fąɲsár Mąhaifiýarsá

Wata majiya ta kusa ta shaida wa jaridar Daily Trust cewa wadanda suka dauke tsohuwar sun kira iyalin ta, inda suka bukaci a biya su Naira biliyań 1da farko.

Majiyar ta ce: “Sun kira ‘yan uwa da wayar wata mata da suka karɓe a lokacin da suka zo daukar Hajiya.

“Sun bukaci Naira biliyan 1, amma bayan wata ƴar gajeriyar tattaunawa da wani dan uwa, sun rage kudin zuwa N900m.

“Da farko sun bukaci a kulla yarjejeniyar da Rarara da kansa amma suka canja saboda ya kamu da rashin lafiya bayan sace mahaifiyar ta.

“Sun amince da kulla yarjejeniya da wani dan gidan. Sun tabbatarwa yan uwan cewa Hajiya na cikin koshin lafiya kuma da zarar an biya kudin za a sako ta.

“Tun daga lokacin ba su sake yin waya ba. Amma na yi imani har yanzu ana ci gaba da tattaunawa. Don haka, har yanzu a na jiran kiran ‘yan fáshiń jêjin døn ci gaba da tattaunawa.”

Allàh Ya bayyana ta cikin aminci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN