Labaran Kannywood

Allah Ya Sanya Alkhairi Mawaki Umar M Shareef Na Dab Da Angwancewa Kalli Bidiyon Shi Da Matarsa

Fitaccen mawakin Masana’antar kannywood wato Mawaki Umar m shareef ana tunanin zai kara aure inda yanzu haka gari ya rikice da ganin wasu zafafen hotunan bikinsu shida amaryarsa wanda mutane suke tunanin ita zai Aura, mutane da yawa suna tayashi murna da kuma farin ciki akan wannan al’amari domin wannan mawakin yana bayar da gudummawa ma ƙarfi akan sha’anin duk wani biki ta hanyar yin waka.

Sai gashi shima Yanzu nasa yaso kunga dole a rana masa biki domin yadda ya kasance bashi da kiwa da ance lamarin biki zaka sameshi akwai shi da hanzari kuma yakan sanya ango da amarya acikin farin ciki wanda haka ake fata a lokacin biki

Babban abinda mutane basu sani ba shine idan harta tabbata wannan mawakin auren zaiyi da gaske to jama’a su sani cewa bawai shine auren sa na farko ba wanda akalla wannan mawakin ya hura shekara goma da matarsa wannan ba karamin abin alfahari bane Mutum yayi aure yana da kuruciyarsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN