Labaran Kannywood
Allah ya yìwa Alhajì Umar Malunfashí rasuwa wanda akafí saní da kafí gwamna na shírín kwana chasa’ín
INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN dukkan mai rai mamacine.
A yanzu yanzu Lamarin da muke samuwa kenan Allah ya yìwa Alhajì Umar Malunfashí rasuwa wanda akafí saní da kafí gwamna na shírín kwana chasa’ín.
A cikin wannan satin ne Rashin Malam Umaru ya sananta inda yafita ya neman a tayishi a dua a kafafen sadarwa da kuma musluman baki daya, Sai lokaci yayi.
Muna Addu’a Allah ya gafarta masa kurakurensa Ídan tamu tazó Allah kasa mu cíka da Inamí Allahumma Améén. 🤲🏻😭
– DAGA Mawaƙíya Amina Amisco Adamu