Labaran duniya

Allahu Akbar Wani Dan Sanda Kenan Daya Rasu Kwana biyu da Karbar Addinin Musulunci

Allahu Akbar Wani Dan Sanda Kenan Daya Rasu Kwana biyu da Karbar Addinin Musulunci.

Daga Ibrahim A Yusuf

Allahu Akbar Wani Dan Sanda Kenan Daya Rasu Kwana biyu da Karbar Addinin Musulunci.

Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a kwanakin baya wani dan sanda a jihar Kano ya Musulinta inda jama’a suka yi ta masa barka da taya shi murna Kasancewar Allah Yasa ya gane gaskia.

Kwatsam sai kuma muka samu labarin cewa Allah yayi mashi rasuwa

Dan Sandan ya Musulunta ne a jahar Kano ya rasu bayan wata daya da Musulinta, wannan bawan Allah da kuke gani dan sanda a yankin Jakara police station yau kwanansa 30 da karbar addinin Musulunci yau kuma Allah ya karbi ruhinsa

Allah ta’ala yakai haske kabarin

Allah Sarki Gadai Bidiyon Yadda  Dan Sandan ya Rasu Kwana biyu da Karbar Addinin Musulunci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN