Labaran KannywoodVideo
Allahu Akbar!!! WATA MATA TA HAIFI JARIRIN DOKI A ZARIA
duk lokacin da aka kira Allah, Ubangiji mahalicci, dole mutum ya yarda da cewa shi ne mai yin komai da kuma kowa.
A ranar Talata, 21 ga watan Maris na shekarar 2022 da yamma labarin yadda wata mata ta haifi wata halitta mai kama da doki ya bazu a garin Zaria cikin Jihar Kaduna.
GADAI BIDIYON
Wannan al’amari ya faru a layin Lemu dake Zaria, inda wata mata ta haifi jaririn doki.
Al’amarin da ya ba mutane al’ajabi sosai. Sunan uwar wannan jaririn doki Hasalo mai siyar da abinci.
Gadai Bidiyon abun da tahaifa.