Kannywood
Allahu Akbar Yau tsohuwar Jarumar Kannywood Hajiya Zainab Booth tacika Shekaru 3 da rasuwa Allah YaKyautata Makwanci
Allahu Akbar Yau tsohuwar Jarumar Kannywood Hajiya Zainab Booth tacika Shekaru 3 da rasuwa Allah YaKyautata Makwanci
Hajiya Zainab Booth ta rasu ne bayanfama da rashin lafiya, ta rasu a darenAlhamis da misalin karshe 9 na dare,ta rasu ne a birnin Kano, tana dashekaru 61 a duniya.
A yau daya ga watan July ta cikaShekaru 3 da rasuwa Allah Ya gafartaMata