Labaran Kannywood

Amarya Ta Kashe Angonta Ta Hanyar Caka Masa Wuka A Jihar Bauchi

Innalillahi Wa’inna Ilaihin Rajiun!

Kalli amaryar da ta Kashe Angonta Ta Hanyar Caka Masa Wuka a kirjinsa har sai da ya mutu Tayi Cikekken Bayani.

KALLI BIDIYON ANAN 👇 

PLAY ▶️

Labari dake fitowa daga cikin garin Bauchi a wata unguwa da ake kira Dumi wata mata ta halaka mijinta ta hanyar caka masa wuka suka uku a kirjinsa.

Kamar yadda ta bayyana wa ‘yan sanda masu bincike, tace cacar baki ne ya shiga tsakaninta da mijinta, sai da ta bari sun kwanta a kan gadonsu na Sunnah da nufin za su yi bacci bayan kammala cacar bakin, sai ta dauko wuka ta caka masa a kirjinsa wanda hakan yayi ajalinsa.

Matar mai suna Maimunatu Sulaiman ‘yar Shekara 21 ta kashe mijinta mai suna Aliyu Muhammad a daren Alhamis.

Yanzu haka tana nan a sashin binciken manyan laifuka na ‘yan sanda State CID Bauchi, idan an kammala hada bincike za’a gurfanar da ita a Kotu

Labarin dai ya jawo tafka muhawara sosai a shafukan sada zumunta

GADAI BIDIYON ANAN 👇

PLAY ▶️ 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN