Labaran Kannywood
Aminu Sera Ya Bayyana Dalilin da yasa ya Canza Salon Shirin LABARINA
Kurun Kuss! Yanzu-Yanzu Malam Aminu Sera Ya Bayyana Dalilin da yasa ya Canza Salon Shirin LABARINA bayan da mutane sun Tunzura shi
Malam Aminu sera yayi Cikekken Bayani a wannan Bidiyon akan yadda mutane suke korafe-korafe akan yadda Shirin ta dauki zafi.
GADAI BIDIYON ANAN 👇
PLAY ▶️
Malam Aminu sera ya canja Dukkanin Jaruman Shirin LABARINA inda yayi musu gurbi da wasu sabbin fuska wanda hakanne ya janyo cece-kuce a soshiyal midiya musamman a wajan mabiya Shirin a koda yaushe.
Sai dai Malam Aminu sera ya warware komai,bayan da mutane suka Tunzurashi, yayi Cikekken Bayani kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.
GADAI BIDIYON ANAN 👇