Labarina Series

Aminu Sera yayi Cikekken Bayani akan Dacewar Raba Gardama a Shirin LABARINA

Tofa! Aminu Sera Ya Fusata da Zazzafar Martani Bayan da Mutane Suka Nuna Rashin Dacewar Raba Gardama a Cikin shirin LABARINA.

Bayan da Directa Aminu ya Bayyana Sabon Jarumin a Masayin Rabagarda, Mutane da Dama sun nuna Rashin Dacewarsa Ganin yadda Sukaga Hotunansa tare da jaruma Rahama sadau suke Yawo a Soshiyal midiya wanda Hotunan kwata kwata basu dace ba.

Sai Dai Tuni Directa Aminu Sera Cikin Fushi Da Bacin Rai Ya Maida Zazzafar Martani Wanda Zaku Gani a Cikin wannan Bidiyon:

GADAI BIDIYON ๐Ÿ‘‡ย 

Mutane da dama sun nuna bacin ransu Musamman Mabiya Shirin “LABARINA”ย  saboda tsawon lokaci da aka dauka na jiran wa zai kasance Rabagardama a Cikin shirin.

Sai dai wanda aka Bayyana a masayin Rabagardama yaja cece-kuce daga bayan da aka haska shirin.

Mutane da dama sun tofa Albarkacin bakinsu inda wasu suke maida Zazzafar Martani ga darectan shirin wato Malam Aminu sera. Wanda hakanne yasa ya fito Cikekken Gaggawa ya Warware Komai a cikin wannan bidiyon:

Gadai Bidiyon ๐Ÿ‘‡

Domin Kallon Cikekken Bayanin Directa Aminu Sera Akan Rabagardama Ka Dannan Koren Rubutun dake Kasa:

Watch Full Video Here

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN