Kannywood

An ɗaura auren jarumar fina-finan Kannywood, Aysha Humaira da shahararren mawaƙi, Dauda Kahutu Rarara a wani masallaci da ke birnin Maiduguri ranar juma’a. 

Kalli Zafafan Bidiyo Kai Tsaye daga Wajan Daurin Auren  Dauda Kahutu Rarara da Amaryasa Aishatu Humaira

An ɗaura auren jarumar fina-finan Kannywood, Aysha Humaira da shahararren mawaƙi, Dauda Kahutu Rarara a wani masallaci da ke birnin Maiduguri ranar juma’a.

Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin da Tsohon gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari na cikin mutanen da suka halarci ɗaurin auren.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
KALLI BIDIYON ANAN