Kalli Wannan Bidiyon Shine Dalilin da yasa aka dakatar da Malam Ali na Shirin Kwana casa’in
Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru biyu.
Hukumar tace hakan ya biyo bayan korafe-korafen da aka yi a kansa na cewa yana yada bidiyon da bai kamata ba a kafafen sada zumunta.
PLAY ▶️
Hukumar ta ce ta gayyace shi amma ya bijirewa amsa gayyatar ta.
Subhanallahi! Ashe Wannan Bidiyon shine ne yasa Hukumar tace fina-finai ta Dakatar da Malam Ali na Shirin Kwana casa’in.
Wallahi Ban taba Tunanin Malam Ali zaiyi haka ba, Yayi Làlàta yar Mutane Kuma ya bayyana Bidiyon a soshiyal midiya Dole ayi Masa Hukunci Mai tsanani wallahi, Kalli Bidiyon Anan Innalillahi Wa’inna llaihir
KALLI BIDIYON ANAN
PLAY ▶️
Wannan Shine Bidiyon da yayi Sanadiyyar dakatar da Jarumi Abdul Saheer wanda akafi sani da Malam Ali a Shirin mai dogon zango na LABARINA wanda AREWA24 take Haskawa.
Wannan kuma shine sanarwa da hukumar tace fina-finan Jihar Kano ta fitar dan dakatar da Jarumin
Hukumar Tace Fina-finai ta Kano ta dakatar da Abdul Sahir tsawon shekara biyu (2). Abba El-Mustapha1
Shugaban Hukumar…
Posted by Rahma TV on Monday, November 13, 2023