Labaran Kannywood

An Fara Shan Shagalin Sabon Auren Ado Gwanja

An Fara Shan Shagalin Sabon Auren Da Ado Gwanja Zaiyi. Kalli Hotunan Tare Da Bidiyon Ado Gwanjan Da Sabuwar Amaryarsa Maryam Zubair Muhammad Paki.

GADAI BIDIYON 👇

PLAY ▶️

Yau Jumma’a Ne Mawakin Zai Angonce Da Sabuwar Amaryar Tashi. Inda Tun Ranar Laraba Aka Fara Shan Shagalin Bikin Auren Mawakin,

Tun Bayan Rabuwar Auren Mawakin Da Maimunatu Ba.a Sake Jin Mawakin Ya Nemi Wani Auren Ba Sai Wannan Karon, Inda A Wannan Karon Ma Batun Auren Nasa Bai Bayyana Da Wuri Ba. Sai Ana Dab Da Daura Auren Sannan Labarin Auren Nasa Yabi Duniya.

Zuwa Yanzun An Fara Shan Shagulgula Kenan Har Zuwa Bayan Bikin. Wato Sai Abin Daya Tureww Buzu Nadi. Muna Faran Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Amin.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN