Ana Wata Ga Wata! Wani Mawaki ya Sake Rairawa Bello Turji Shugaban yan Bindiga Wakar Yabo
Wani mutum mai suna Adamu Ayuba ya fitar da wata waka domin yabon shugaban kungiyar ‘yan fashi da makami, Bello Turji.
wakar tana ci gaba da yaduwa a Arewacin Najeriya, wakar ta tsawon mintuna 14 bata da dadi.
GADAI BIDIYON WAKAR
Turji wanda dan asalin garin Shinkafi ne a jihar Zamfara, an gano shi ne da alhakin kai hare-hare da dama ga al’umman Sokoto, Zamfara da wasu sassan Jamhuriyar Nijar.
An bayyana shi da ‘yan kungiyarsa da laifin kashe-kashe da sace-sace da kuma sata a yankunan da yake aiki.
Ita dai wakan mai tsawon kimanin mintuna 14 Ayuba ne ya raira a cikin harshen Hausa, tare da wata mawakan mata da ke bayyana Turji a matsayin jaruma a cikin jarumai.
Lalle Wakan ya badi dosai saide ba dadin wakan ake bukata ba a yanayi da halin da muke ciki yanzu.
Ka saurari wakar a kassan wannan Rubutun.