Labaran duniya

Asalin jihar Kano ba ta musulmai ceba ta kiristoci da maguzawa ce – Aisha Yesufu

Shahararriyar yar fafutar nan aNajeriya Aisha Yesufu wacce tayikaurin suna wajen jawo cece kucea shafukan sada zumunta ta sakeyin wani bayani wanda a yanzuhaka yake ci gaba da janyo kacenace da daukar hankalin mabiyashafukan sada zumunta.

Yar gwagwarmayar, Aisha Yesufuta ce ya kamata a sani cewa babuinda ba a samun yan asalin wurindake bin wani addinin da ba shikeda rinjaye a wajen ba.

Aisha Yesufu a shafinta na twitterakwai kiristoci yan asalin jiharKano wadanda aka fi sani damaguzawa kuma wadannantsirarun kiristoci maguzawan sune yan asalin jihar Kano su kedaKano kamar yadda akwai Indiyawayan asalin Amurka kamar yadda ta Ce.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN