Kannywood
Asan mutun asan sana’arsa cewar fatima mai zogale.

- Fatima Mai Zogale na cigaba da gudanar da sana’ar ta ga ɗai ɗaikun Kwastomomi a birnin tarayya Abuja kafin babban shirin buɗe katafaren waje da Rarara yai alƙawarin samar mata.
Wane fata za kuyi mata ?