Labaran duniya

Asirin Wasu Masu Nuna Mutane Ayi Garkuwa dasu ya tonu

Asirin wasu Masu nuna mutanan da ake garkuwa da su Acinkin gari Yatonu a Sokoto.

Daga Ismail Mohammad Goje.

“Wasu matasa biyu asirin su yaton A garin Danjiro Dake Goranyo LGA jahar Sokoto.

“Shekaran jiya ne dai Ƴan Bindigan Dogo Gide suka Kai wani kazamin hari a kauyen. Bayan jama’a sun watse.”

“Sai Yau Da Safe Wasu Suka Koma Domin Suga Irin Yanayin Da Ƙauyen Yake Ciki, Sai suka taran da mutane biyu, da suke nuna Jami’ar da za’a kama Nan take suka kama su suka daure su Anan take suka amsa laifin su.”

Yanzu haka dai yan sanda naci gaba da bincike Ya Ubangiji yakawo mana zaman lafiya mai dorewa a Najeriya.”

To Mu dai Babu Abunda zamuce sai dai Allah ya kara Rufe Mana Asiri.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Tallafin Ramadan N75,000 Daga Gwamnati

X
KALLI BIDIYON ANAN