Labaran Kannywood
Ayyiriri Bidiyo Kai Tsaye Daga Wajen Daurin Auren Ado Gwanja da Momee Gombe
Kamar yadda kuka ji labarin auren fitaccen jarumin kannywood kuma mawaki ado isah gwanja da jaruma Momeegombe, kamar yadda ya bayyana wa duniya cewar zasuyi Aure da Momee Gombe Ta Hanyar wallafa hotunansu Cikin Kwalliya.
To Alhamdulillah ayanzu dai an komai ya kare angama daura auren kamar Yadda zaku gani acikin bidiyon dake kasa, kuma zakuji adadin kudin sadakin da Ado Gwanja ya Auri Momee Gombe.