Labaran Kannywood

Ayyiriri! Biki Bidiri: Kalli Bidiyon Yadda Nura M Inuwa ya Girgiza Abale da Amaryarsa Da Sabuwar Wakarsa

BIKI BIDIRI: Daddy Hikima (ABALE) Ya Angonce.

A jiya Juma’atu Babba Rana ne aka daura auren Fitatcen jarumin wasan Hausa na KannyWood RN. Adam Abdullahi Ada wato Daddy Hikima wanda aka fi sani da (ABALE) da amaryarsa Maryam Farouq Sale.

Yau Kuma Ranace da ake Taya Ango Murna inda Fitaccen Mawakinsa Wato Nura M Inuwa ya Jagoranci Nishadantarwa ta Hanyar Raira ďadadan Wakokinsa da ya Girgiza yan Kannywood baki daya Musamman Ango da Amaryar sa.

GADAI BIDIYON

Hamisu Breaker ma dai yana daga daga cikin wadanda suka halarci taron bikin nasu,sannan yayi bajinta domin kuwa ya rera sabuwar wakar shi ta Mafarkina izuwa Amarya da Ango,da kuma sauran nau’in waken sa ciki harda Jarumar Mata.

Bikin yayi matukar kayatar da mahalartar sa domin anyi bidiri wanda baza’a taba mantawa dashi ba a tarihin Kannywood.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Gadai Bidiyoyin Kai tsaye

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Kalli Bidiyon Anan

X
KALLI BIDIYON ANAN