Labaran Kannywood
Ayyiriri! Biki yayi Biki kalli Bidiyon yadda akayi Wuff da Tsohuwar Matar Adam A Zango
Ayyiriri! Biki yayi Biki kalli Bidiyon yadda akayi Wuff da Tsohuwar Matar Adam A Zango
Alhamdulillah a cikin wannan sakon zakuji yadda tsohuwar matar Adam a zango kuma tsohuwar jarumar Kannywood Maryam AB Yola tayi Aure Bayan tsahon lokacinda rabuwarta da jarumin.
Maryam Yola tana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka taka rawar gani a cikin masana’antar ta Kannywood.
Allah ya tabbatar da Alkhairi 🙏
zakuji cikakken bayanin ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa: