Labaran Kannywood
Ayyiriri Biki Yayi Biki – Kalli Bidiyon Yadda Ado Gwanja ya Girgiza Al’Umma a wajen Auren jaruma Halima Atete
Ayyiriri Biki Yayi Biki – Kalli Bidiyon Yadda Ado Gwanja ya Girgiza Al’Umma a wajen Aure jaruma Halima Atete.
Mawaki Ado Gwanja ya kasance daya daga cikin manyan jaruman kannywood da suka samu damar halartar bikin jaruma Halima Atete.
Haka zalika ya kasance cikin manyan mawakan da suka nishadantar da Al’Umma wanda ake nunin Ado Gwanja zai iya zuwa na daya a cikin mawakan.
Gadai Bidiyon